Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de RAAF Application para Android
Nome de usuário desenvolvedor {Bkr Perfect} Nome completo {BAQIR M BASHIR}
Nome de usuário do desenvolvedor {Bkr Perfect} Nome completo {BAQIR M BASHIR} Número de telefone 08163800875
ABUBUWAN DA WANNAN MANHAJA DIN TA KUNSA
Wannan Manhaja ta kunshi abubuwa dama kamar su áudios vídeos de imagens de ma'kaloli na manyan maluman mu da sauran malamai sannan kuma ta kunshi abubuwan da suka shafi duk wani shafin RAAF Na Social Media. kai tsaye zaku iya join na duk shafikan tawann Manhaja din. Misali: idan kuka shiga shifin {Facebook Pages and Groups} Na Wanna Manhaja Zaku Iya Junte-se a duk wani shafi na facebook. Kuma idan kuka Shiga {WhatsApp Groups} Zaku iya join na duk Groups Din RAAF na WhatsApp
Wannan Manhaja din tana aiki offline da kuma online. kuma zaku iya download na duk abubuwan da aka d'ora on-line amma baza ku iya download na abubuwan da aka d'ora off-line ba saidai ku iya gani idan hotona ne ko vidiyoyi. idan kuma áudios ne zaku iya saurara ne kawai idan kuna offline amma bazaku iya download ba sai a online
AMMAFANIN ONLINE DA OFFLINE
Shi Online idan kuka shiga zaku iya samun sabbin karatukan maluman mu da sauran malamai. idan kuma kuka shiga offline zaku iya samum iya abinda kuka gani a Manhaja din sai dai idan kuna da bu'katar samun sabbin karautuka um áudios offline na vidiyoyi de kuma hotuna para fa saidai ku dinda yin atualização na Manhaja em uma PlayStore
Last updated on Jul 7, 2023
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Enviado por
Aeob SaLh
Requer Android
Android 5.0+
Categoria
Relatório
RAAF Application
10.0 by B Perfect Technologies
Jul 7, 2023