Use APKPure App
Get Rihla Conackriyya old version APK for Android
Rihla Conackriyya Of Syekh Ibrahim Niass - Arabic & Hausa Terjemahan
GABATARWA !!!
Conakriyya! Bersinar sunan da alias fi sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda Yawan fadin sunan Conakry da akayi sebuah cikinta, Shaikhu (RA) ya bangun yawaicin muhimman abubuwan da Suka faru gareshi sebuah cikin tafiyar da yayi ta tsawon kwanaki Sittin Wadda sebuah cikinsu ya shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambia Mali Guinea da Sirre Leone.
Shaikhu (R.A) ya zuba ilimai masu yawa sebuah cikinta KAMAR yadda ya fadi wasu ni'imomin da Allah Ta'ala yayi masa.
Sau da yawa masoya suna Rera Wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake anak di Bayar da tawa gudummawar ta Hanyar fassara kalmominta zuwa harshen Hausa saboda dangina hausawa masoya Suyi amfani da ita.
Abubuwan lura !:
1- Shaikhu (R.A) ya rubuta sunayen yawaicin Idan ba muce Dukkan garuruwan da ya Ambata sebuah cikin Wannan kasida ba, KAMAR yadda ya ga dama, saboda wata hikima Wadda bamu santa ba. KAMAR:
"دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"
A maimakon:
"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".
Da sauransu.
2- Kalmomin da suke cikin alama KAMAR haka "", karin bayani ne Domin fahimtar da ma'ana, amma ba su cikin lafazin baitin da ake fassarawa.
3- Shaikhu (R.A) yayi Wannan tafiya daga daren karhe na watan Zulhijjah na shekarar 1366 bayan hijira, zuwa daren karshe na watan Rajab na shekarar 1367.
Shaikhu (RA) ya zo Birnin Kano Nigeria zuwan farko sebuah watan Rajab sebuah shekara cikin ta 1364 BH, Domin cika alkawarin da Suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero (RA) yang madina, sebuah shekara cikin ta 1355 BH na cewa zai zo garinsa , Mutum uku Suka Bishi bayan tafiyarsa, Sune:
(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A).
(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon telanjang bari (R.A).
(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A).
Sebuah farko - shekara farkon ta 1366 B.H. WATO shekarar da yayi tafiyar da yayi Wannan kasidar sebuah darenta na karshe, saboda haka sebuah lokacin da yayi wannnan kasida babu wanda ya san Kaulakha sebuah cikin mutanen Nigeria sai wadannan mutanen Guda uku rak.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi
Juma'a: 6 - Sha'aban - 1434 A.H.
Daidai da: 14 - Juni - 2013 Masehi
Auchi, jihar Edo.
Diunggah oleh
Reinaldo Gouveia
Perlu Android versi
Android 2.0+
Kategori
Use APKPure App
Get Rihla Conackriyya old version APK for Android
Use APKPure App
Get Rihla Conackriyya old version APK for Android