Rihla Conackriyya


1 oleh Usmaniyya
Sep 28, 2016

Mengenai Rihla Conackriyya

Rihla Conackriyya Of Syaikh Ibrahim Niass - Arab & Hausa Terjemahan

GABATARWA !!!

   Conakriyya! Shine sunan da aka fi Sanin Wannan kasidar da shi, watakila saboda yawan fadin sunan Conakry da akayi yang cikinta, Shaikhu (RA) ya bangun yawaicin muhimman abubuwan da suka faru gareshi yang cikin tafiyar da Yayi ta tsawon kwanaki sittin Wadda cikinsu a ya shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambia Mali Guinea da Sirre Leone.

   Shaikhu (R.A) ya Zuba ilimai masu Yawa yang cikinta kamar yadda ya fadi Wasu ni'imomin da Allah Ta'ala Yayi Masa.

   Sau da Yawa masoya suna Rera Wannan Kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake anak di bayar da tawa gudummawar ta Hanyar fassara kalmominta zuwa harshen Hausa saboda dangina hausawa masoya SuYi amfani da ita.

   Abubuwan lura !:

1- Shaikhu (R.A) ya rubuta sunayen yawaicin idan ba muce dukkan garuruwan da ya ambata yang cikin Wannan Kasida ba, kamar yadda ya ga dama, saboda Wata hikima Wadda Bamu santa ba. Kamar:

                                  "دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"

A maimakon:

"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".

Da sauransu.

2- Kalmomin da suke cikin alama kamar haka "", karin Bayani ne Domin fahimtar da ma'ana, amma ba su cikin lafazin Baitin da ake fassarawa.

3- Shaikhu (R.A) Yayi Wannan tafiya Daga daren karhe na watan Zulhijjah na shekarar 1366 bayan Hijrah, zuwa daren karshe na watan Rejab na shekarar 1367.

    Shaikhu (RA) ya zo Birnin Kano Nigeria zuwan farko yang watan Rejab yang shekara cikin ta 1364 BH, Domin Cika alkawarin da suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero (RA) madina, satu shekara cikin ta 1355 BH na cewa zai zo garinsa , Mutum uku suka Bishi bayan tafiyarsa, sune:

(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R.A).

(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon bari terdedah (R.A).

(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R.A).

   A farko - shekara farkon ta 1366 B.H. Wato shekarar da Yayi tafiyar da Yayi Wannan kasidar yang darenta na karshe, saboda haka yang lokacin da Yayi wannnan Kasida babu wanda ya san Kaulakha yang cikin mutanen Nigeria sai wadannan mutanen guda uku rakaat.

                                                                          Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)

                                                                            Sallawi

                                                                        Juma'a: 6 - Sha'aban - 1434 A.H.

                                                                         Daidai da: 14 - Jun - 2013 A.D.

                                                                               Auchi, jihar Edo.

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

1

Dimuat naik oleh

Reinaldo Gouveia

Memerlukan Android

Android 2.0+

Laporkan

Tandai sebagai tidak sesuai

Tunjukkan Lagi

Rihla Conackriyya Alternatif

Dapatkan lebih banyak daripada Usmaniyya

Cari