Use APKPure App
Get HATTARA DA ZUNUBI SHEIKH GURUNTUM old version APK for Android
Hattar da zunubi daga sheikh Ahmad tijjani yusuf guruntum
assalamu alaikum yan uwa kamar yadda muka sani sheikh Ahmad malami wanda ya ke iya bakin kokarinsa wajen ganin cewa ya ilimantar da aluma da kuma tununatar da mu addinin mu da kuma hani da mummunan aiki.
Allah yasaka wa malam da alkhairinsa ya kuma karawa malam basira
wannan application yana dauke da karatuttuka guda biyu wanda ya kunshi
HATTAR DA ZUNUBI
FALALAR IMANI
kuma wannan app din ba shi da nauyi less than 15MB
Last updated on Jan 27, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Android প্রয়োজন
4.0 and up
বিভাগ
রিপোর্ট করুন
HATTARA DA ZUNUBI SHEIKH GURUNTUM
1.0 by jgwapps
Jan 27, 2018