Muqabala Da Yan Shi'a Sheikh Jaafar
Muqabala Da Yan Shi'a Sheikh Jaafar
Assalamualaikum Warahamatullah Wabarakatuhu
Yan'uwa Wannan wata MUQABALA ce wadda ta wanzu Tsakanin Marigayi Sheikh Jaafar Mahmud Adam Da Yan Shi'a.
Zamu Fahimci
1-Yan Shi'a Basu Son Gaskiya
2-Basu Da Hujja Sai Cacar baki da kuma son rigima da tashin hankali
3-Wanda Daga Karshe Sheikh Ja'afar Mahmud Ya ce Bazai Qara Cewa Komai ba Domin basu son gaskiya kuma sai gardama da musu maras amfani
ALLAH YA GAFARTAWA MALAM