Saurari tarihin shia da aqidunta daga bakin sheikh Jafar Mahmud Adam
Wannan manhajja ce domin kawo muku tarihin shia da aqidunta tare da sheik Jaafar mahmud.
Domin samun wadansu Hausa Islamic apps duba play store.
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja.