Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam


2.8 por engrshams
Feb 27, 2020 Versões Antigas

Sobre Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam

Wannan aplicativo yana DAUKE da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Parte 1 Por Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum

Wannan aplicativo yana DAUKE da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Part One (aplicativos cikin 1 Daga 3) na Sheikh Jaafar Mahmoud Adam, brilho muka ga ya Dace Muyi wanda aplicação mutane zasu su saurara um saukake

App din guda uku 3 sune kamar haka:

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Desligado Mp3

-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar offline Mp3

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 offline

Allah ya Sakawa Sheikh Jaafar Mahmoud Adam ya jikansa Kuma.

Domin aplicativos samun sauran NA Sheikh Jafar da sauran Manyan malamai na sunnah Duba (rrnapps) livre Hausa islâmica aplicativos dake cikin loja jogo

Kada Kuma uma classificação ayi manta na wannnan aplicativo cinco estrelas.

* Adam Tarihin Sheikh Jafar Mahmud *

Um marigayi Haifi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, um shekara ta 1962

(Ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Jaafar ya fara karatunsa na allo um gidansu, awurin Mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka Mayar da shi wajen wani Malam Umaru um wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a Arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini um tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sol zo Kano ne tare da Wannan malami nasa, uma shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna um makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake ZÄUNE um unguwar Fagge uma Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, marigayi tuni Sheikh Jaafar ya ya riga fara haddar Alkur'ani mai

Girma, wanda ya Kammala um shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu um lokaci daya um shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra um cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centro Cultural egípcia), sannan

kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Classes Masallaci Adulto noite, tunda um lokacin shekarunsa sol wuce shekaru na primária, amma duk da haka um Wannan lokaci shi ne mafi kankanta um ajinsu. Ya Kammala wadannan makarantu um shekara ta 1983. Wannan Kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale um shekara ta 1984, Kuma ya Kammala um shekara ta 1988. Um shekara ta 1989, MALAM ya sami gurbin Karatu um jami'ar musulunci ta Medina , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya Kammala um shekara ta 1993. Sannan kuma

Sheikh Jaafar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Mestrado) um Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudão. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya ya riga yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, WATO digiri da digirgir (PhD), um Jami'ar Usman Dan Fodiyo da tomar Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da Kuma Malam

Nuhu um unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi um gurinsa, da Kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da Balaga da adab um wajensa. Akwai kuma

Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sol hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin Aikin rubuce tafsirinsa um harshen Hausa um karkashin cibiyar

(Centro de Documentação Sheikh Jaafar islâmica). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya Rasu Juma'a ranar 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, um daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba um masallacin Juma'a na Dorayi. Ya ya Rasu bar mata biyu, da 'yaya Shida, yayin da aka Haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da Wannan Kisan gilla um Kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da Gidan aljanna

Novidades da Última Versão 2.8

Last updated on Mar 16, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

2.8

Enviado por

Sonia Zhan

Requer Android

Android 4.1+

Relatório

Marcar como inapropriado

Mostrar mais

Usar o APKPure APP

Obter o APK da versão antiga de Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam para Android

Baixar

Usar o APKPure APP

Obter o APK da versão antiga de Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam para Android

Baixar

Alternativa de Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam

Obtenha mais de engrshams

Descobrir