Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Shk Jafar Mahmud 30K Mins para Android
Saurari karatun tafsirin Al-Qur'ani, littafin Bulughul Maraam, Siffatus salat.
Samu karin ilimi dangane de Al-Qur'ani, yadda ake yin Sallah, de karatun littafin Bulughul Maraam daga bakin Sheikh Jafar Mahmud Adam.
Mintinana dai dai har dubu talatin, ayi sauraro lafiya.
Allah ji kan malam, ka tabbata ka saurara duka dan amfanin mu baki daya.
Allah bamu lada amin amin.
Zamu na kara katatu kala kala Insha Allah, Allah bamu lada baki daya.
Zamu na kara muku karatu Insha Allah.
Last updated on Aug 13, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Enviado por
ស្រី ពៅ
Requer Android
Android 4.4+
Categoria
Relatório
Shk Jafar Mahmud 30K Mins
1.0.2 by ImNaHa Kano Ltd©®™
Aug 13, 2024