We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Hisnul Muslim Sheik Daurawa 图标

1.0.0 by Merafi-Apps


2017年04月25日

关于Hisnul Muslim Sheik Daurawa

皖南karatun Littafin Hisnul穆斯林NE万达谢赫阿米努Daurawa雅gabatar。

Cikin wannan Application, Audio ne na karatun littafin Hisnul Muslim wanda Sheik Aminu Ibrahim Daurawa Kano da kuma babban Malamin nan na Al-Qur'an Sheik Ahmad Sulaiman suka gabartar. Karatun ya qunshi sharhi da kuma karatun addu'o'i da suke cikin wannan littafi mai albarka da kuma yadda ake karantasu ba tare da kuskure ba,

Wannan Karatu zai taimakawa mai sauraro wajen fahimtar ma'anonin wadannan addu'o'i da kuma karantasu ta shiga ingantacciya tare da samun sauqi wajen haddace su.

Allah ya qara bamu ilimi mai amfani, ya kuma tabbatar damu akan tafarki madaidaici. Ameen.

最新版本1.0.0更新日志

Last updated on 2017年04月25日

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Hisnul Muslim Sheik Daurawa 更新 1.0.0

上传者

Sirmarley Martin

系统要求

Android 2.3.4+

更多

Hisnul Muslim Sheik Daurawa 屏幕截图

语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。