下载 APKPure App
可在安卓获取Indian Hausa Films的历史版本
Jama,一个皖南应用程序Ya kasanche Zakaran Gwajin Dafi Achikin应用程序Na Kasar Hausa。
Wannan Application Anyishine musamman Dan saukakawa ma,abota kallon Finafinan Indian Hausa ma,ana fassarar finafinan India zuwa harshen Hausa.
Kuma wannan application ze taimakawa Hausawa mazauna kasashen waje ta hanyar debe musu kewa.
Sannan Matukar kana Amfani Da Wannan app Zaka kwadaitar duk masu Kallon Finafina Fassarar indian Hausa Da su sauke nasu daga Google Play Store.
Muna godiya. Allah yabar zumunchi.