下载 APKPure App
可在安卓获取Mace Mumina的历史版本
Siffofin Mace Mumina A Wannan Zamani
''Lalle dukkanini wadanda ke jifan mata masu kamun kai gafalallu(daga aikata dukkanin alfasha)wadanda suke muminai to a tsine musu a duniya da kuma lahira,kuma suna da azaba maigirma
* Aranar da harsunannu za su badashaida akansu da hannayansu da kuma kafafuwansu ta sanadiyyar abinda suka kasance suna aikatawa
* Awannan ranarce Allah zai cika musu sakamakonsu na gaskiya,kuma zasu sani lalle Allah shi wanda yake mai gaskiya kuma mai bayyanar da abubuwa''。Suratun Nur,ayata:23-25。
Last updated on 2023年08月24日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mace Mumina
44.0.0 by Abrahamjr
2023年08月24日