We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Makauniyar Soyayya 图标

9.8 by Abdu Matashi


2022年10月06日

关于Makauniyar Soyayya

Yadda saka tsara kalaman Soyyaya, ga Budurwarka。

Ga kadan Daga cikin abinda littafin Makauniyar Soyayya ya kunsa

Idan na kalleki sai nayi farin ciki

idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata.

Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!

Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi nake ciki Sobada Karfin Soyyayrki gareni

Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina yake abar kaunata

Makauniya Soyayya

Makahon So

Madubin masoya

Muyi soyayya

Kusan Masoyanku

最新版本9.8更新日志

Last updated on 2022年10月06日


* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Makauniyar Soyayya 更新 9.8

上传者

Moahmd Zoher Alatea

系统要求

Android 4.4+

更多

Makauniyar Soyayya 屏幕截图

语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。