We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE 图标

3 by KareemTKB


2018年09月30日

关于Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE

Kammalallen karatun tafsirin suratul Ma'idah谢赫·贾法尔。古兰经铝Ma'idah

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun suratul Ma'idah tare da Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam rahimahullah.

Karatun na aiki ba tare da internet connection ba. Suratul ma'idah tun daga farko har karshen surah.

Free Hausa Islamic Apps Sheikh Jafar Mahmud Adam Surah Al Ma'idah Tafseer complete.

A kokarin kawo muku Sheikh Jafar Mahmud Adam complete tafseer da mukeyi yanzu haka saura karatun tafsir na suratul A'raf kadai ya rage mu gama shigo da tafsirin alkur'ani mai girma cikin wannan gida. Kuma dukkan manhajjojin da muka kawo na aiki ne ba tare da bukatar internet connection ba.

Da fatan zakuji dadin wannan manhajja kuma ku taimaka wajen yadata zuwa ga sauran yanuwa musulmi sawa'un ta whatsapp, Facebook, twitter da dukkan zaurukan sada zumunta.

Allah ya mafanar damu daku baki daya. Da fatan zakuji dadin wannan manhajja ta karatun suratul Ma'idah mp3 Sheik Jafar.

In shaa Allahu bayan mun kammala shigo da tafsirin alkur'ani tun daga bakarah har nasi cikin wannan gida, to zamuyi kokarin kawo muku manhajja guda daya wacce zata kunshi dukkan tafsirin alkur'ani maigirma acikinta. Sai dai zata bukaci internet domin tayi aiki.

Domin samun Hausa Islamic apps duba KareemTKB apps dake cikin wanan gida.

Allah ya jikan malam Jafar ya gafarta masa yasa ya huta aameen.

Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da Imani muna masu shiga AlJannah Firdausi bi rahmatillahi Aameen.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

最新版本3更新日志

Last updated on 2018年09月30日

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE 更新 3

上传者

علي جبيلي

系统要求

Android 4.1+

更多

Sheikh Jafar Tafsir Al Ma'idah Complete OFFLINE 屏幕截图

语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。