Falalar Ramadan


5.2 von Abrahamjr
Aug 11, 2021 Alte Versionen

Über Falalar Ramadan

Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya

Mene NE AZUMI ??

1. AZUMI A lugga: -Shine Kamewa

2. ASHARI'ANCE: - Glanz Kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har ZUWA faduwar rana da niyyar yin Ibada.

RUKUNAN AZUMI

1. Yin niyya

2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali

3. Zamani (lokachin yin azumi).

SUNNONIN AZUMI

1. Gaggauta buda baki

2. Jinkirta sahur

3. Addu'a yayin buda baki

4. Yin sahur da jinkirta shi.

MAKARUHAN AZUMI

1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki

2. Sumba

3. Dauwamar da kallo na sha‘awa

4. Tunani akan al'amuran saduwa

5. Shafa ko runguma

6. Dandanan wani abu

7. Sanya tozali

8. Yin kaho.

ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI

1. Saduwan Wani abu ZUWA Makoshi (narkakke)

2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da Gangar

3. Saduwa ta hanyar tilasta

4. Chi ko sha da tunanin sauran wagen

5. Chi ko sha da gangan

6. Saduwan wani abu wanda ba narkakkeba ZUWA Makoshi

7. Ridda.

ABUBUWAN DA SUKE HALAS

1. Yin asiwaki

2. Sanyaya jiki da Ruwa

3. Tafiya ta halas

4. Sanya Magani wanda ya dachte

5. Tauna wani abu ga karamin yaro

6. Sanya turare.

ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME

1. Hadiye YAWU

2. Rinjayen amai da magwas

3. Rinjayen wani kwaro ZUWA ga Makoshi

4. Kuran kan hanya

5. Wayan gari da janaba

6. Yin mafarki da rana.

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

5.2

Von hochgeladen

Mamah'y Kiki

Erforderliche Android-Version

Android 4.1+

Bericht

Als unangemessen kennzeichnen

Mehr anzeigen

Use APKPure App

Get Falalar Ramadan old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Falalar Ramadan old version APK for Android

Download

Falalar Ramadan Alternative

Erhalte mehr von Abrahamjr

Entdecken