Guzurin Lahira


1.9 von GangareBoy
May 15, 2020 Alte Versionen

Über Guzurin Lahira

Rayuwar Duniya ba ba Komai ce sai wasa da wargi. Lahira ita ce rayuwa ta hakika.

„Ban halicci mutum da Aljan bs sai don su bauta min.“ (Sure Zariyat, Aya ta 56)

„Ku sani CEWA rayuwar Duniya wasa ce, da shantakewa, da Umschweife, da alfahari ein tsakaninku da Kuma gasar tara dukiya da‚ya'ya. Kamar misalin Ruwan Sama ne (wanda a sakamakonsa) yabanya ta fita kyawunta ya Burge manoma, Sannan sai ta Bushe ka Ganta ta koma Ruwan Dorawa Sannan ta Zama karmami (a warwatse). Ein Ranar Lahira akwai Azaba mai tsanani da Kuma gafara daga Allah da Kuma yardarSa. Rayuwar Wannan Duniya ba Komai ba ce Gesicht jin dadi na Rudi.“(Suratul Hadid, Aya ta 20)

„An Kawata wa mutum tsananin sha'awa ga mata da‚ya'ya, da tarin (dukiya ta) zinare da zu, da dawakai na Kawa, da dabbobi da gonaki. Wadannan jin dadi ne na rayuwar Duniya. Amma ga Allah kyawun Makoma yake.“(Sure Al'Imrana, Aya ta 14)

„Daga cikinsu kuma akwai masu CEWA‚Ya Ubangijinmu, ka ba mu kyakkyawa a Duniya da kuma kyakkyawa a Lahira, kuma ka tsare mu daga azabar Wuta.“(Suratul Bakara, Aya ta 201)

„Saboda haka Allah ya ba su sakamako na Duniya da Kuma mafi kyawon sakamakon Lahira. Allah yana Sohn masu kyautatawa.“(Sure Al'Imrana, Aya ta 148)

„Akwai Bushara gare su ein rayuwar Duniya da Kuma ein Lahira. Babu sauyi eine maganar Allah. Wannan leuchten rabo mai Girma.“(Sure Yunus, Aya ta 64)

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

1.9

Von hochgeladen

Vinicius Ferreira De Lima

Erforderliche Android-Version

Android 4.1+

Bericht

Als unangemessen kennzeichnen

Mehr anzeigen

Use APKPure App

Get Guzurin Lahira old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Guzurin Lahira old version APK for Android

Download

Guzurin Lahira Alternative

Erhalte mehr von GangareBoy

Entdecken