We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Über Ko kun San?

Abubuwan verbieten mamaki daya kamata ku sani

Ko kun san manhaja ce dana tsara ta domin kawo muku abubuwan daya kamata ace kun sani waɗan zai yi wuya ace kun dasselbe wie wani guri domin na tattaro bajanan dake cikin wannan manhajarce daka sassa daban daban.

Irin wannan manhajar zata kunshi bayanai masu tarin yawa don haka na tattaro abubuwan da nake ganin cewa zasu fi ɗaukan hankali ne kawai. Domin koda na sanya bayanai miliyan ɗaya ne banyi tsammanin na kammala ba. Na Tattaro Bayanai Da Suka Shafi Tarihi, Kimiyya Da Fasaha, Psychologie Da Sauran Fannoni.

1. Ko kun san Annobar yunwa mafi muni da alias taɓa yi a tarihin duniya ita ce wacce alias yi a shekara ta 1932 zuwa 1933 a ƙasar Sin (China) inda mutane sama da miliyan arba'in suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan bala'in .

2. Ko kun san Yaƙi mafi muni da alias taɓa yi a tarihin Nigeria shine yaƙin basasar shekara ta 1967, wato yaƙin biafra, lokacin da iyamurai suka ayyana ɓallewa daga Nigeria. Kimanin mutane miliyan ɗaya suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan yaƙin.

3. Jihar Kano itace jiha mafi yawan jama'a a Nigeria.

4. Lalacewar ƙwaƙwalwa zai iya aukuwa ne kawai idan zafin zazzaɓi ya kai 107,6 ° Fahrenheit.

5. Ein Jahr später, am 3. Dezember 1967.

6. Tururuwa basa yin barci.

7. Baza ka iya kashe kanka ta hanyar riƙe nunfashinka ba.

8. Cakuleti zai iya kashe karnuka, domin ya ƙunshi sinadarin theobromin wanda yake shafan zuciyoyinsu da jijiyoyi.

9. Dodon koƙi zai iya yin barcin shekaru uku.

10. Zuma ce kawai abincin da baya lalacewa.

11. Idanun jarirai ba za su iya yin hawaye ba har sai so kai makonni shida zuwa takwas a duniya.

12. Nigeria wacce take da yaruka 521, itace ta huɗu a yawan yaruka a duniya.

13. Turawan ƙasar Portugal Sonne iso Nigeria ein Schekara ta 1472.

14. A shekara ta 1880 Turawan Birtaniya Suka Fara Mamaye Kudancin Nigeria, Amma Sai A shekara ta 1903 Suka Fara Mamaye Arewacin Nigeria.

Domin sanin waɗannan bayanan dama wasu sauran ɗaruruwan bayanai sai ka saukar da wannan manhajar.

Was ist neu in der neuesten Version takwas

Last updated on Oct 4, 2023

Blank page issue fixed

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Ko kun San? Update anfordern takwas

Von hochgeladen

Thủy Thiên Quân

Erforderliche Android-Version

Android 4.1+

Available on

Erhalt Ko kun San? auf Google Play

Mehr anzeigen

Ko kun San? Screenshots

Sprachen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.