Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau


2.4 von AdamsDUT
Sep 11, 2020 Alte Versionen

Über Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

Kudin Tarihi Daga Bakin Malam Ibrahim Aminu Daurawa offline

Wannan Anwendung yana Dauke da tarihe-tarihe na musulunci tunga kan annabawa Allah,

rayuwar manzo Allah da Ahlin Gidan sa, wasu daga cikin sahaban manzo allah wanda suka taimaka kwarai wajen kafa addinin Allah, yake-Yaken da manzon allah yayi da dai sauran su, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa ke gabatarwa, Duk sati a kuma AKE Watsa shi ein gidajen Radio daban-daban. Glanz muka ga ya Dace Muyi Anwendung wanda mutane zasu su ein saukake saurara.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi Kokari wajen yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da Kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan Kudin tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa Vorträge da Kuma nasihu von Scheich ibrahim aminu daurawa duk ein cikin Wannan manhaja idan akayi duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure von Scheich ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

na za Kuma ein iya Samun wasu karatuttukan wasu malam irin su Scheichs jafar mahmud adam, Scheich albani zariya, Scheich ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan Makaranta kamar

kompletter koran offline von Scheich Abdulrahman al-Sudais

schöner koran Rezitation von Scheich Maher almuquiy

kompletter koran offline von shiekh abdolbasit

koran Rezitation von Mishary alfasy mp3 offline und so weiter.

Don allah idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi von Scheich ibrahim aminu daurawa Kayı din sa ga sauran yan uwa musulmai domin Suma su samu su amfana teilen.

kuma kada ein manta a yi Bewertung Kudin tarihi von Scheich ibrahim aminu daurawa.

kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

shahararren Malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk Ranar Litinin da Alhamis, ein Unguwar Fagge, kusa da

tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da ilimi ein zauren gidansa,

Bajan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, daga Unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Ein haife Ni a Ranar 1 ga wata Janairu shekara TA 1969 a cikin garin Kano, ein gida mai lamba 32

Unguwar Kofar Mazugal, ein karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan

Karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 ZUWA 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, na kuma ci gaba da neman ilimi, domin fadada karatun addini, ein wajen wadansu Manyan

mashahuran Malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, WASU na ilimi

da fannoninsa daban-daban. Wadannan Manyan Malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani a wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani ein wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani a wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa einem wajensa.

6. Sheikh Auwal Isa ‚Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da Hadithen ein wajensa.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir a

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‚Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga einem wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu ein wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu einem wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh a

wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi eine wajensa. Allah ya ji

qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga einem wajensa. Wannan Malami, ein

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Gähilijja. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran Malamai daban daban ein Duniya.

Was ist neu in der neuesten Version 2.4

Last updated on Aug 29, 2021
new update with new features

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

2.4

Von hochgeladen

OO OO Zaw

Erforderliche Android-Version

Android 4.1+

Bericht

Als unangemessen kennzeichnen

Mehr anzeigen

Use APKPure App

Get Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau old version APK for Android

Download

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Alternative

Erhalte mehr von AdamsDUT

Entdecken