Usar la aplicación APKPure
Obtener Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm versión histórica en Android
Wannan manhajace ta karatun Ahalari da Malam yayi lokacin rayuwarsa
Karatun littafin Akhdari (Ahalary) da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin ya raye (Allah Ya gafarta masa).
Littafin Ahalari Littafi n Fikihu ne da yake karantar da mutane Ibada akan Mazhabar Malikiyya a mataki na karami, wanda ya kunshi tun daga tsarki har zuwa Kabli da Ba'adi a cikin Sallah.
Malam Abubakar Mahmud Gumi, tsohon Alkalin Alkalai y un yankin Arewacin Najeriya. Mai bayar da fatawa na Kasa, Mai Fassarar Alkur'ani mai girma a cikin harshen Hausa da Larabci.
Last updated on 30/04/2020
Fassarar Littafin Ahalari na Malam Abubakar Mahmud Gumi
Presentado por
Carl Bolsover
Requisitos
Android 4.1+
Categoría
Reportar
Ahalari - Sheikh Abubakar Mahm
1.0 by Duniyar Computer
30/04/2020