Usar la aplicación APKPure
Obtener Biyayya Ga Mahaifa Evo versión histórica en Android
Tasirin Da Kuma Amfanin Biyayya Zuwaga Iyaye
Abdullahi RA yace Na tambayi Manzon Allah SAW cewa wane aikine Allah mai girma da daukaka yafi so sai yace Sallah akan lokacinta sai nace sannan me Sai yace Bin Iyaye sai nace sannan me Sai yace Sannan Jihadi don daukaka kalmar Allah. Sannan yace ya fada mun wainnan abubuwan kuma da naso ya karamun da ya karamin.
Abdullahi bin Umar RA yace Yardan Allah yana cikin yardan iyaye kuma fushin Allah yana cikin fushin iyaye Wato wanda iyayensa suka yarda dashi a Allah zai yarda shi haka ma idan iyayensa suna fushi dashi a Allah ma yana fushi dashi.
Un wani hadisin kuma Abdullahi dan Abbas yace Lallai ni ban san wani aiki wanda yafi kusanci zuwa ga Allah ba fiye da biyayya
Ga Mahaifiya Duka hadisan suna cikin Al-Adabul Mufrad.
Allah kasa mu kasance masu farantama Iyayen mu
Last updated on 12/10/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Presentado por
Isaaquinho Menezes
Requisitos
Android 6.0+
Categoría
Reportar
Biyayya Ga Mahaifa Evo
9.2.1 by [email protected]
12/10/2024