Usar la aplicación APKPure
Obtener Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar versión histórica en Android
Saurari wa'azin mallam Jafar Akan Falalar Sahabbai da Goman karshen Zul Hiyya
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wannan aplicación mai suna Falala-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Falalar sahabbai da falalar goman karshe na watan zul Hijja. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke conexión de datos de bukatar kafin suyi jugando.
Haka zalika wannan aplicación na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB una tienda sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta quiere aplicación, a tuntube ni ta dirección de correo electrónico dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating quiere aplicación dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Last updated on 09/09/2020
*Bug Fixed
Presentado por
Dũng Lê
Requisitos
Android 4.1+
Categoría
Reportar
Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
09/09/2020