We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau icono

2.4 by AdamsDUT


29/08/2021

Acerca del Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

Kudin Tarihi Daga Bakin Malam Ibrahim Aminu Daurawa Desconectado

Wannan Yana aplicación DAUKE da tarihe-na tarihe musulunci tunga kan annabawa Allah,

rayuwar manzo Allah da Ahlin Gidan sa, wasu daga cikin sahaban manzo alá wanda suka taimaka kwarai wajen Kafa addinin Allah, Yake-Yaken da Manzon alá Yayi da dai sauran Do, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa ke gabatarwa, duk sati un Kuma Ake watsa shi una radio gidajen Daban-Daban. ga brillo muka ya Dace muyi aplicación wanda mutane zasu su saurara un saukake.

Allah ya sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin Yayi Kokari wajen Yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu icono ji da Kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan Kudin tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa conferencias da Kuma nasihu por el jeque ibrahim aminu daurawa duk un cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.

Akwai karatun Malam ibrahim aminu Sheikh daurawa mp3 Akan illar harshe, matsalolin Aure por el jeque ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za Kuma un iya Samun wasu karatuttukan na wasu mallam IRIN Do jeque jafar mahmud Adam, Sheikh Albani zariya, Sheikh ali isah fantami, shiekh Kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

corán completa fuera de línea al jeque Abdulrahman Al-sudais

hermosa recitación del Corán por el jeque almuquiy Maher

corán completa fuera de línea al abdolbasit shiekh

la recitación del quran Mishary alfasy mp3 fuera de línea y así sucesivamente.

Don alá Idan Har kaji dadin Wannan Kundin tarihi por el jeque ibrahim aminu daurawa a kayi compartir din sa ga sauran yan UWA musulmai Domin suma Do Do samu amfana.

Kuma kada una manta una calificación yi Kudin tarihi por el jeque ibrahim aminu daurawa.

kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN JEQUE Aminu Kano DAURAWA: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

ne Malami shahararren, Kira wanda ake Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, un Fagge unguwar, da kusa

tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru Arba'in, Yana Kuma karantar da ilimi un zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Un haife ni un ga ranar 1 wata Janairu shekara ta 1969, un cikin garin Kano, un lamba gida mai 32

unguwar Kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai girma tun ina dan

Karami, Kuma na haddace shi un lokacin ina da shekara 14 Zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, Kuma na ci GABA da neman ilimi, Domin fadada karatun addini, un manyan wajen wadansu

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani Zalla, Wasu na ilimi

da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai do ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa un wajensa.

6. Sheikh Isa Auwal ‘Yan Tandu, wanda na yi Lugga da fiqihu da un hadiz wajensa.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi Lugga da fiqihu da tafsir una

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi da hadith Lugga un wajensa.

9. littafi Sheikh Zakari Mai, wanda na yi Lugga da fiqihu un wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mujtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu un wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, Azara layin, wanda na yi hadith da Lugga da fiqihu da Tarij una

wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi un wajensa. ji Allah ya

qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga un wajensa. Wannan Malami, una

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran malamai Daban Daban un Duniya.

Novedades de Última Versión 2.4

Last updated on 29/08/2021

new update with new features

Traductorio...

Información Adicional de Aplicación

Última Versión

Solicitar Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Actualización 2.4

Presentado por

OO OO Zaw

Requisitos

Android 4.1+

Mostrar más

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Capturas de pantalla

Idiomas
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Suscrito con éxito!
Ahora estás suscrito a APKPure.
Suscríbete a APKPure
Sé el primero en obtener acceso al lanzamiento anticipado, noticias y guías de los mejores juegos y aplicaciones de Android.
No, gracias
Suscribirme
¡Éxito!
Ya estás suscrito a nuestro boletín electrónico.