Usar la aplicación APKPure
Obtener Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 versión histórica en Android
Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Mace Yar Gata" da ma wasu wa'azin.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan aplicación mai suna "Mace Yar Gata-Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Yar Gata, Zuciyar ka Limamiyar ka, Karshen Ado Likkafani, Hasken Imani, Duniya fure take bata yaya .
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan aplicación din kada ku manta ku rubuta "revisión" sannana kuyi "calificación" din aplicación din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan aplicación din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode
Last updated on 02/08/2020
*Bug Fixed
Presentado por
John Smith
Requisitos
Android 4.1+
Categoría
Reportar
Mace Yar Gata-Guruntum Mp3
1.3 by ZaidHBB
02/08/2020