Kyawattatun litattafai na hausa masu nishadantarwa
Wannan application yana kunshe da dadadan littafan novels na Hausa. Application din kyauta ne kuma yana dauke da littafi me suna BIRNIN SARAUTA..
ku cigaba da kasancewa damu domin zamuna kokarin sabunta application din lokaci zuwa lokaci domin kara wasu littafan masu dadi da kyayatarwa.