Karatun Malam Kabiru Gombe
Wannan Manhaja yaqunshi wasu daga cikin karatun malam kabiru ibrahim Gombe.
wannan malami,wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne wato Kabiru Gombe