ما از کوکی ها و فناوری های دیگر در این وبسایت برای بهبود تجربه کاربری شما استفاده می کنیم.
با کلیک بر روی هر پیوند در این صفحه شما دستور خود را برای سیاست حفظ حریم خصوصیاینجاو سیاست فایلمی دهید.
باشه موافقم بیشتر بدانید

درباره‌ی Matsalolin Dake Cikin Aure

Matsalolin Aure Da Maganinsu A Kasar Hausa

Akwai matsalolin maza da yawa wanda yake haddasa rashin zaman lafiya a cikin aure ko kuma saki. سو ne kamar haka:

-Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da za su aura karya ta hanyar nuna masu cewa sun mallaki wani abun duniya wanda a zahiri kuma babu abin، ita kuma matar za ta soka tare da kwadayin samun wannan abun bian an yi aure. Idan macen ta je gidan mijin kuma ta sami a kasin abin da yake fada mata to dole za su samu matsala wanda daga karshe dole za ta ce Ya ya ta ta ko kuma su zauna cikin matsala kullum.

-Rashin Kulawa: Da yawa daga cikin maza na Hausa babsa kulawa da matansu، wanda ita kuma mace babu abin da take so sama da kulawa، idan har ya zama ba ka ka iya kulawa da bukatar matarka kamar abin da ya shafi abinci، sutura da sauran بوکاتونتا ، برای پرداختن به za su sami matsala da mijinta wanda zai iya kawo rabuwarsu. Kulawa ta biyu kuwa ita ce، duk mace tana son a ce mijinta yana ba ta lokacinta wajen debe mata kewa، zama da ita domin jin jin’'inin da kuma bukatunta، sannan kuma ka tabbatar mata cewa lallai kana sonta wanda hakan shima Ya yi karanci یک caza maza. Wannan matsalace babba wanda rashin samun hakan yana kawo matsala sosai har a kai ga rabuwa.

- راشین تفتا: دوک میس تانا پسر تا گا مژینتا یانا دا tsafta دا کوما کولا دا jikinshi ، کامار یاندا نامجی ییک بنابراین ای گا ماتارشی دا tsafta kullum haka ita ma take so، amma za ka samu cewa hausawa da yawa ba su da tsafta، wasu kuma suna da ita amma ba su yi sai za su fita kasuwa ko aiki، ba dai a cikin gidansu ba، ba su yi don matansu wanda wannan shima yana kawo matsala ko kuma rabuwa.

 - Cin Amana: Da yawa daga cikin maza suna ci amanar matansu ta hanyar neman matan banza wanda wasu lokutan sai ka samu cewa mace ta kama mijinta da matar banza ko a cikin gidanta ko kuma a waja wannan yana kawo rabuwar aure.

 - Zargi: Maza da yawa su kan yi zargin matansu a kan abin da ya zamanto su matan ba sa aikatawa، kamar neman maza، sata، ko makamancin haka wanda wannan shima yana raba aure sosai.

- Yin Aure Don Wani Dalilin Akasin Soyayya: Maza su kan yi aure don wani dalili na abin duniya، wasu mazan suna yin aure don kwadayin cewa yarinyar mahaifinta yana da abun duniya، kuma ba za su sami demmar shiga cikin wann abin duniyar ba خورشید auri diya a gidan. Idan an yi auren ba su sami abin da suke za to ba، toi su su ta ta. Idan kuma sun samu to za a sami matsala har a yi saki saboda matar ta san cewa kudin babanta ne. Haka kuma wasu mazan su kan yi aure don yana yin sigar mace ko kuma sha'awa wanda idan tasami lokaci a wajen ka dole za ta canza shi kuma daga wannan lokacin zai ji baya پسر ganin ta saboda duk abubuwan da ke daukar hankali a tara da ita yanzu babu su، to sai su fara samun matsala wanda daga karshe sai saki.

-Matsalar Iyaye: A kasar hausa، iyayen su kan ba da matsala sosai a cikin aure، misali، za ka samu cewa da miji da mata suna son junansu، amma wani lokacin za ka ga iyayen mijin sun takura a kan cewa sai ya ji ta kuma ba tare da wata hujja ba wanda za a gamsu da ita، ko kuma su takura mata har daga karshe ta gaji ta ce ma mijin sai ya than ta، ita ma kuma iyayenta suna iya sawa sai a ta ta saboda babu dalili. -Matsalar Yan’uwawa: Lokuta da yawa yan’uwan miji suna kawo matsala aure، kamar takurawa macen، nuna mata kiyayya، yi mata sharri da sauran ire-iren wadannan wanda daga karshe sai ga sun rabu an kashe auren.

-مسسالار ابوکای؛

Mata suna da matsaloli da yawa wanda yake kawo masu rabuwar aurensu، daga cikin matsalolin ga wasu kamar haka:

 - کوادایی

 - راشین بیضیا

- راشین اییا کوالیا ، ابینچی ، مگانا دا کوما تسافا کواالیا

- آبینچی

- اییا مگانا

- Tsafta

- راشین گودیا

- گاسا

- Wulakanci Mata

جدیدترین چیست در نسخه‌ی 5.1.0

Last updated on 06/09/2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

بارگذاری ترجمه...

اطلاعات تکمیلی برنامه

آخرین نسخه

وارد شوید undefined در undefined 5.1.0

بارگذاری شده توسط

Ayu Livia

نیاز به اندروید

Android 4.4+

Available on

دانلود Matsalolin Dake Cikin Aure بیشتر برنامه‌ها

نمایش بیشتر

Matsalolin Dake Cikin Aure اسکرین شات ها

زبان‌ها
اشتراک در APKPure
اولین کسی باشید که به نسخه اولیه، اخبار و راهنمای بهترین بازی ها و برنامه های اندروید دسترسی پیدا می کند.
نه، متشکرم
ثبت نام
با موفقیت مشترک شد!
اکنون به APKPure مشترک شده اید.
اشتراک در APKPure
اولین کسی باشید که به نسخه اولیه، اخبار و راهنمای بهترین بازی ها و برنامه های اندروید دسترسی پیدا می کند.
نه، متشکرم
ثبت نام
موفقیت!
شما الان عضو خبرنامه‌ی ما شدید.