Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar


1.3 par ZaidHBB
Jul 26, 2020 Anciennes versions

À propos de Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar

Saurari wa'azin Jafar malam akan Falalar Sahabbai da Goman karshen Zul Hijja

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wannan application mai suna Falala-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Falalar sahabbai da falalar goman karshe na watan zul Hijja. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar connexion de données kafin suyi jouant.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi recherche dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi évaluation veux app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Quoi de neuf dans la dernière version 1.3

Last updated on Sep 9, 2020
*Bug Fixed

Informations Application supplémentaires

Dernière version

1.3

Telechargé par

Dũng Lê

Nécessite Android

Android 4.1+

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar

Obtenir plus de ZaidHBB

Découvrir