Hausa Fashion Styles


2.3 par AdamsDUT
Jul 12, 2021 Anciennes versions

À propos de Hausa Fashion Styles

Donwlosd Domin Samun Styles Kala-Kala Na Na mode Al'adun Hausawa Na Zamani

Wannnan application mai suna hausa styles de mode na dauke da kala-kala na kaya na sakawa na mata da maza da kuma huluna irin na zamani irin na al'umar hausa. yi download na wannan application domin taimaka maka wajen zaban diki iri daban daban da kake bukata na zamani.

Bayan hausa styles de mode idan akayi

recherche adamsdut zakuma a iya samun application irin su

abinci hausawa (recettes de cuisine hausa)

magana jari ce

iliya dan mai karfi

ruwan bagaja da dai sauran su

Dan takaicecen tarihin hausawa.

Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda durcir la brillance haoussa asalin yarensu. Un tarihance kabilar Hausawa na tattare un salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhaï, Borno da kuma Fulani. Un farko-farkon shekaru na des années 1900, un sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gidas, un bisa' mulkinkaryan, mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.

Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.3

Last updated on Dec 15, 2021
new version with new features

Informations Application supplémentaires

Dernière version

2.3

Telechargé par

Khatebul Mohammad

Nécessite Android

Android 4.1+

Signaler

Signaler comme inapproprié

Voir plus

Use APKPure App

Get Hausa Fashion Styles old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Hausa Fashion Styles old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Hausa Fashion Styles

Obtenir plus de AdamsDUT

Découvrir