Use APKPure App
Get Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 old version APK for Android
Saurari wa'azin Jafar malam akan Hikimomin Zaman Zaman da Aure Tarer.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wannan demande mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi jouant.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi recherche dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi note veux l'appli dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Last updated on Mar 17, 2024
*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Telechargé par
Awat Awat
Nécessite Android
Android 4.4+
Catégories
Signaler
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3
2.0 by ZaidHBB
Jun 15, 2024