Use APKPure App
Get Kwana Casa'in Arewa24 old version APK for Android
Wannan app din zai saukake muku wajan kallo shirin kwana casa'in
Kwana casa'in wani shiri ne da tashar arewa24 ta shirya domin nunawa mutane irin abubuwan da suke faruwa a cikin wannan rayuwar musamman idan akace zabe ya gabato.
Kawai ku kasance masu kallon wannan shirin dan kusan zamu iya cewa yafi dadin kowa fa'ida.
Last updated on Sep 22, 2019
Kwana casa'in Wanad zai dunga zuwar muku duk ranar lahadi
Karfe 8
Telechargé par
Redwolf Riva
Nécessite Android
Android 4.0.3+
Catégories
Signaler
Kwana Casa'in Arewa24
9.2 by Maciji
Sep 22, 2019