Use APKPure App
Get Lakcocin Sheikh Lawan Triump 2 old version APK for Android
Saurari Lakcoci da Hudubobin Cheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump Kano (2e partie)
Assalamu Alaikum 'yan uwa Musulmi,
Je veux l'application mai suna "Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar Triump Kano Part 2" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump, Kano Nigeria. Application din na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40, sannan kuma OFFLINE ne.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun, da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum.
Application din munyi shi kashi biyu, wato partie 1 da partie 2. sakamakon manhajar jouer magasin bata bada damar mu saka app da ya wuce 100 Mo un magasin ba, shiyasa muka raba shi biyu. ku shiga cikin app din don sauko daya part na app din.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Last updated on May 30, 2024
*New User Interface
*Performance Improvements
Telechargé par
Isabel NavasSan Jose
Nécessite Android
Android 4.4+
Catégories
Signaler
Lakcocin Sheikh Lawan Triump 2
2.0 by ZaidHBB
May 30, 2024