We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture icône

2.11 by AdamsDUT


Aug 24, 2020

À propos de Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture

saurari karatun Dr Sani Umar Rijiyar Lemo déconnecté Lecture mp3

Application Wannan na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, soudan, egypt da sauransu.Dr Sano yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.

Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (adamsdut) une boutique de jeux, karatuttukan sune kamar haka, karatuttukan Jar , cheikh Mohammmad Abani Zaria, cheikh mohammad bin usaman kano, cheikh Dr sani rijiyar lemo

cheikh Ali Isah Fantami, cheikh ibrahim Aminu daurawa, cheikh haruna kabiru gombe, cheikh Abubakar Gumi, cheikh Abdulrazak Yahya Haifan, cheikh Ahmad BUK,

Cheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya, cheikh abdulwahab kano, cheikh Abubukar Gero, cheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,

kira'an karatun al-coran ta cheikh Ahmad sulaiman da kuma cheikh Hafiz Yahuza Bauchi,

da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi téléchargement su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application cinq étoiles.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.11

Last updated on Aug 24, 2020

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture mise à jour 2.11

Telechargé par

Mohammed Kaif

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture Captures d'écran

Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.