Use APKPure App
Get Sheikh Abubakar Gumi Lecture m old version APK for Android
conférences Saurari da kuma nasihu Daga Bakin Abubakar sheikh Gumi Conférence
application wannan nadauke da tafseer na wasu surori da kuma karatuttuka daga bakin Sheikh Abubakar Gumi, babban malami na isalama kuma farkon wanda ya kawo kuma yayi kokarin yadda sunnah a Nigeria.Malam Sheikh Abubakar Gumi ya shahara ba iya nigeria gama aiger cheikh Abubakar Gumi ya samu lambar yabo a gida da kuma waje a dallilin irin kokari da yayi na yadda addinin Allah.muna aduar Allah ubangiji ya gafartawa malam ya sa aljanna ce makomar sa. Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi téléchargement su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application cinq étoiles.
Last updated on Apr 4, 2022
new version with new features
Telechargé par
จิน' เจอร์
Nécessite Android
Android 4.1+
Catégories
Signaler
Sheikh Abubakar Gumi Lecture m
4.4 by AdamsDUT
Apr 4, 2022