Use APKPure App
Get SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 3 old version APK for Android
KARATUN LITTAFIN RIYADUS SALIHEN PAR SHEIKH JAFAR MAHMOD ADAM OFFLINE MP3 PARTIE 3
Wannan application na dauke da karatun littafin RIYADUS SALIHEN da harshen hausa daga bakin babban shahararen malamin kuma masani taffsiri wato SHEIKH JAFAR Mahmud Adam. Hakika malam yayi kokari wajen bayani filla-filla domin domin fahimta ga ma'abota neman ilimi da kuma masu neman sanin addini, ba iya karatun RIYADUS SALIHEN wannan conférences na malam Jafar mahmud Adam ya tsaya ba, akwai tambayoyu da kani réponse ko wacce lecture.
Allah ubangiji ya jikan malam ya kuma gafarta masa kura-kuran sa, yasa aljannar firdausi ce makomar sa. Mu kuma Allah yasa muji kuma muyi amfani da duk abin da muka saurara daga gareshi.
Bayan RIYADUS SALIHEN na malam SHEIKH JAFAR MAHMUD ADAM akwai sauran apps na sauran littafan fassarar malam jafar audio kamar haka
Hadith d'Arba'un.
Umdatul ahkam.
Bulugul maram.
kitabul tauhid da dai sauran su.
Duba Adamsdut domin samun sauran littafan addini na fassarar shahararun malamai da kuma qira ta karatun al-qurani na manyan malamai.
Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan application à kada a manta ayi partageant da yan uwa da kuma abokan arziki domin suma su samu su karu
kuma kada a manta ayi rating din application din domin ta haka ne zai zama a sama in ma'abota neman littafin sun nemeshi su same shi cikin sauki.
Bayan karatutuka na sheikhjafar mahmud adam za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (adamsdut) un magasin de jeux, karatuttukan sune kamar haka
cheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
cheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
cheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
cheikh Jafar Mahmud Adam tafser
cheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
Cheikh Mohammmad Abani Zaria conférences
cheikh Ali Isah Fantami mp3
cheikh Ali Isah Fantami husnil musulman
conférences de cheikh Ali Isah Fantami
cheikh Ahmad sulaiman récitation du coran
cheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
cheikh Hafiz Yahuza Bauchi récitation du Coran
Conférences Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa
Cheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
cheikh mohammad bin usaman kano conférences
cheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
cheikh haruna kabiru gombe
cheikh Abubakar Gumi
cheikh Abdulrazak Yahya Haifan
cheikh Bin Usman kano
cheikh Ahmad BUK
Cheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi téléchargement su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Brève histoire de Sheikh Jafar Mahmud Adam.
Ja'afar Mahmud Adam (12 février 1960-13 avril 2007), il était âgé de 47 ans à sa mort. Et était un savant nigérian, salafiste islamique aligné avec la Société Izala Il a mémorisé le Saint Coran complètement à un plus jeune âge.
Enseignement
Le cheik Ja'afar a prêché dans la mosquée Indimi de Maiduguri, à laquelle assistait le vice-gouverneur de Borno.
La mort du cheikh Jafar Mahmod Adam
Adam a été abattu dans sa mosquée dans la ville de Kano, dans le nord du pays, en avril 2007.
À propos de RIYADUS SALIHEN
Les prés des justes, également appelés les jardins des justes (arabe: رياض الصالحين Riyadh as-Salihin ou Riyadh as-Saaliheen), est une compilation de versets du Coran complétée par des récits hadiths écrits par Al-Nawawi de Damas (1233-1277). Le hadith d'al-Nawawī appartient à la catégorie des collections canoniques arabes de morale islamique, d'actes de culte et de mœurs, qui sont attribuées à Mahomet par des érudits musulmans mais qui ne se trouvent pas dans le Coran.
Le Riyad as-Saaliheen est un texte recommandé pour la Tablighi Jamaat dans le monde arabe
Last updated on Oct 27, 2018
New version with new features
Telechargé par
اسيد اسامة
Nécessite Android
Android 4.1+
Catégories
Signaler
SHEIKH JAFAR RIYADUS SALIHEN 3
2.0 by AdamsDUT
Oct 27, 2018