Use APKPure App
Get Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offlin old version APK for Android
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Tambayoyi da amsoshin su.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wanna application mai suna "Tambayoyi 2-Sheikh Jafar Offline" na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Application din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Application din kashi biyu ne, wannan kashi na biyun ne, sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na farko.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi search, une prise zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara.
Last updated on Oct 25, 2020
*Bug Fixed
Telechargé par
Lx Jian
Nécessite Android
Android 4.1+
Catégories
Signaler
Tambayoyi 2-Shekh Jafar Offlin
1.3 by ZaidHBB
Oct 25, 2020