We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

À propos de Tatsuniya Hausa

Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa

Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.

Misalin Jarumi daya fito a ciki shi ne Babarbare. Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.

Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.

Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.

Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.

Ubangiji de Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, de Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.

Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.

Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.

Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wannan manhaja.

1. Gizo de Budurwar Danƙo

2. Malam Maïdara

3. Daskin Dariɗi na farko.

4. Musan Gayya

5. Matsiyaci de Kwarkwata

6. Gizo de Botorami

7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa

8. Balulu

9. Gizo de Maciji

10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu

11. Ta Kitsé

12. Ɗan Kutungayya na biyu

13. Ɗan Barebari da Matansa

14. Ɗan Kutungayya na farko

Quoi de neuf dans la dernière version 10.1

Last updated on Aug 1, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Tatsuniya Hausa mise à jour 10.1

Telechargé par

Prashant Kumar

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Télécharger Tatsuniya Hausa sur Google Play

Voir plus

Tatsuniya Hausa Captures d'écran

Langues
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.