Use APKPure App
Get Dr.Abdullahi Usman Gadon kaya old version APK for Android
muhadara da Dr.Abdullahi Usman Gadon kaya ya gabatar
Assalama alaikum.....wannan application mai suna "dr.abdullahi usman gadon kaya muhadara" anyi shine kyauta wadda baya bukatar mutum ya kunna data nashi na wayarshi..sannan kuma wannan application yana dauke da ,uhada masu muhimmanci kamar haka:
1.yan uwantaka
2.mutuwar malamai
3.illolin zina da kuma reeba
4.suwaye masoya annabi....da dai sauransu
Dr. Abdul;lahi usman gadon kaya malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin kano ne..
malam yayi karatu daban daban sannan kuma akashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.
dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode
Last updated on Jul 28, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Diunggah oleh
Samuel Santana
Perlu Android versi
Android 2.3.4+
Kategori
Laporkan
Dr.Abdullahi Usman Gadon kaya
1.0 by doctor kiyawa
Jul 28, 2017