We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
ikon Falalar Ramadan

5.2 by Abrahamjr


Aug 20, 2022

Tentang Falalar Ramadan

Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya

Mene NE AZUMI ??

1. AZUMI A Lugga: -Shine Kamewa

2. ASHARI'ANCE: - Pembersih Kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada.

RUKUNAN AZUMI

1. Yin niyya

2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali

3. Zamani (lokachin yin Azumi).

SUNNONIN AZUMI

1. Gaggauta buda baki

2. Jinkirta sahur

3. Addu'a Yayin buda baki

4. Yin sahur da jinkirta shi.

MAKARUHAN AZUMI

1. Kaiwa Matuka wajen kurkuran baki

2. Sumba

3. Dauwamar da Kallo na sha' awa

4. Tunani akan al'amuran saduwa

5. Shafa ko runguma

6. Dandanan wani abu

7. Sanya tozali

8. Yin Kaho.

ABUBUWAN DA suke BATA AZUMI

1. Saduwan wani abu zuwa makoshi (narkakke)

2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar

3. Saduwa ta Hanyar tilasta

4. Chi ko sha da tunanin sauran berani

5. Chi ko sha da gangan

6. ba wanda Saduwan wani abu narkakkeba zuwa makoshi

7. Ridda.

ABUBUWAN DA suke Halas

1. Yin asiwaki

2. Sanyaya jiki da Ruwa

3. halas Tafiya ta

4. Sanya Magani wanda ya Dache

5. Tauna wani abu ga karamin Yaro

6. Sanya turare.

ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME

1. Hadiye Yawu

2. Rinjayen amai da magwas

3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga makoshi

4. Kuran kan Hanya

5. Wayan gari da Janaba

6. Yin mafarki da rana.

Apa yang baru dalam versi terbaru 5.2

Last updated on Aug 20, 2022

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Falalar Ramadan Update 5.2

Diunggah oleh

Mamah'y Kiki

Perlu Android versi

Android 4.1+

Tampilkan Selengkapnya

Falalar Ramadan Tangkapan layar

Bahasa
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.