Use APKPure App
Get Kitab Tauhid 2-Sheikh Jafar old version APK for Android
Saurari Karatun Littafin Kitab Tauhid tara da Marigayi Sheikh Jafar Mahmood Adam
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Kitab Tauhid 2-Sheikh Jafar" dan Kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam dan Fassarar Littafin Kitab Tauhid.
Ku sauko da ingin aplikasi din don sauraron wannan karatun. Aplikasi Wannan din Kashi na Biyu ne, ku yi cari ZaidHBB toko ko ku duba cikan aplikasi wannan din don sauko da kashi na Uku da na Dayan wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.
Last updated on Oct 29, 2020
*Bug Fixed
Diunggah oleh
Jovan Jancic
Perlu Android versi
Android 4.1+
Kategori
Laporkan
Kitab Tauhid 2-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
Oct 29, 2020