Use APKPure App
Get Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J old version APK for Android
Saurari Karatun Sifatus Salatin Nabiy Kashi Na Biyu daga Bakin Sheikh Jafar Kano
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Sifatus Salatin Nabiy Bagian 2-Jafar" dan Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam dan Fassarar Littafin Sifatus Salatin Nabiy wato Siffar Sallar Manzo (SAW).
Ku sauko da ingin aplikasi din don sauraron wannan karatun. Aplikasi Wannan din Kashi na biyu ne, ku yi cari ZaidHBB sebuah toko dan toko aplikasi wannan din don sauko da kashi na daya da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.
Last updated on Oct 21, 2020
*Bug Fixed
Diunggah oleh
Grewol Gray
Perlu Android versi
Android 4.1+
Kategori
Laporkan
Sifatus Salatin Nabiy Part 2-J
1.3 by ZaidHBB
Oct 21, 2020