Use APKPure App
Get Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 old version APK for Android
Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi tara da Sheik Jafar Mahmud Adam.
Ingin manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tara da data ba.
Aplikasi cikin wannan na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar.
Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.
A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) ambil.
Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja bersinar Syekh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Syekh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Syekh Jafar Mahmud Adam.
Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.
Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.
Bissalam wassalamu alaikum. Ku Huta Lafiya.
Last updated on Jan 26, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Diunggah oleh
سجاد الموسوي
Perlu Android versi
Android 4.4+
Kategori
Laporkan
Siffatus Salatin Nabiyyi MP3
3.2 by KareemTKB
Jan 26, 2024