Use APKPure App
Get Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar old version APK for Android
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Tataccen Zikiri da sauransu.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar Mp3 dan kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Tataccen Zikiri, da ma wasu.
Ku sauko da ingin aplikasi din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus track (wa'azi) da ke kunshe aplikasi cikin din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Haka zalika aplikasi wannan na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.
Last updated on Aug 2, 2020
*Bug Fixed
Diunggah oleh
Hita Katsumi
Perlu Android versi
Android 4.1+
Kategori
Laporkan
Tataccen Zikiri-Sheikh Jafar M
1.2 by ZaidHBB
Aug 2, 2020