Use APKPure App
Get Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum old version APK for Android
Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Uwa Ta Gari" da ma wasu tare da Syekh Guruntum.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Uwa ta Gari, Illolin Shaye Shaye, Illolin cin bashi, Dalam baka ji bari ba ..., Fitinar Dukiya da sauran su.
Aplikasi sa sauko da wannan din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" di aplikasi din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar aplikasi wannan din anan play store.
Ku duba kundin Aplikasi din play store anan don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Last updated on Aug 27, 2020
*Bug Fixed
Diunggah oleh
นิฟัยรุซ ซิมา
Perlu Android versi
Android 4.1+
Kategori
Laporkan
Uwa Ta Gari-Sheikh Guruntum Mp
1.3 by ZaidHBB
Aug 27, 2020