Use APKPure App
Get Dr.Mansur Ibrahim Sokoto old version APK for Android
Dr.Mansur Ibrahim Sokoto
Assalama alikum....wannan application mai suna "Dr.Mansur Ibrahim Sokoto" yana dauke da muhada da Dr.Mansur Ibrahim Sokoto ya gudanar awurare daban daban.Bayan haka wannan application kyauta ne baya bukatar mutum ya kuna data nashi,kawai download zakayi ka saurara aduk lokacin da mutum yakesoji...
baya ga haka wannan application bashida nauyi domin an saukakashi domin mai amfani dashi yaji dadin amfani dashi wadda gabadaya bai wuce 14mb ba.
acikin wannan application akwai muhadara da malam yagabatar kamar haka:
1.Alakar azumi da karatun alkur'ani
2.guzurin ramadan
3.hakuri da dai sauransu.....
dadi da kari acikin wannan application akwai gun da mutum zai iya turo mana sako game da wannan applicayion ko kuma yabamu shawara domin inganta application namu...akwai islamic application damukayi domin ilimantar da sauran yan uwa musulmai dayawa..aduk lokacin da kuke bukatar ko wanna irin islamic application kawai kashiga google store ka rubuta "doctorkiyawa" zakuga dykkanin irin application da mukayi....mun gode
Last updated on Jun 26, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
È necessario Android
2.3.3 and up
Categoria
Segnala
Dr.Mansur Ibrahim Sokoto
1.0 by doctor kiyawa
Jun 26, 2017