APKPure Appを使用する
Alheri Danko Neの旧いバージョンをダウンロードすることが可能
Littafin Alheriダンコネ - ナUMMI A'ISHA
Littafin Alheri Danko Ne Na UMMI A'ISHA
kadan daga cikin litttafin......
Tafe yake yana cire safar hannun dake hannunsa yana cillar da ita akan tile din dake malale aharabar runfar asibitin, leburorin wurinne suke biyeda shi suna tsince duk abinda ya yar awurin shikuwa sai faman yatsina fuska yake yi sai kace yaune ranar farko wadda yafara karbar haihuwa kokuma yafara operation,ahankali yake tafiya sai kace marar jini ajiki yana sanye da light blue colour din t shirt mai dogon hannu da black din jeans idonsa sanye cikin farin gilashi amma da alama gilashin nasa na gayune bana kara karfin ido bane, duk inda
Last updated on 2018年05月08日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Alheri Danko Ne
4.0.3 by 24clanDev
2018年05月08日