APKPure Appを使用する
Manara Radioの旧いバージョンをダウンロードすることが可能
マナララジオドン・カヤック-kyawan Rayuwa舞Albarka
Manara Radio tasha ce ta hausa mallakan kungiyar Izala karkashin jagorancin Shugaba Abdullahi Bala Lau, tana fadakar da al’umma maza da mata game da karantarwan musulunci a bisa ga tafarkin Alqur’ani da Sunnah, Allah yasa mu dace. Lokutan watsa shirye shirye a Manara Radio wanda ke zuwa kai tsaye a gajeren zango (SW),safe- karfe 8:30am zuwa 9:30am a 15440KHZ maraice- karfe 5:00pm zuwa 6:00pm a 17765 KHZ, haka kuma muna ci gaba da yada sauran shirye shiryen mu kai tsaye ta online.Last updated on 2017年10月06日
Thanks for using our app!
This update contains stability improvements and bug fixes
Manara Radio
1.1 by Qausain Tech
2017年10月06日