We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

このTarihin Hausawa -ENGLISH/HAUSAについて

英語とハウサ語を持っている

(English)

The Hausa are one of the largest ethnic groups in Africa. The Hausa are a diverse but culturally homogeneous people based primarily in the Sahelian and Sudanian Daura area of northern Nigeria and southeastern Niger, with significant numbers also living in parts of Cameroon, Côte d'Ivoire, Chad, Togo, Ghana, Sudan, Gabon and Senegal.

(Hausa)

Hausawa al'umma ce dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'umma ce mai dimbin yawa, sun bazu a cikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shi ne asalin yarensu. A tarihi kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani, a karni na 19 Hausawa suna amfani da Doki ne domin yin sifiri da balaguro. Mutane kimanin sama da miliyan 50 ne ke magana da yaren hausa a Najeriya, Nijar, Arewacin Gana da kuma wasu al’uma daga yankin Kaolack a senigal har zuwa khartum dake ƙasar sudan, Asalin inda zuciyar hausawa take shine garin Kano, Katsina da Sokoto.Asalin hausawa maguzawa ne, a ƙarƙashin mulkin sarakunan Haɓe, wanda suke yin bori da tsbbace-tsubbace, zuwan Shehu Usman Ɗan Fodio ne yasa ya jadddada addinin ƙasar hausa, ta hanyar yaƙar maguzawa da sarakuannasu na haɓe a Gobir, Zazzau da wasu yankunan ƙasar hausa. Wanda wannan jihadin ne yasa Usman Ɗan Fodio ya kafa Daular Khalifanci na Hausa Fulani a ƙasar hausa, kuma da yawan hausawa suka karba musulunci a ƙasar hausa. Hakan yasa masarautun ƙasar hausa sun kasance a ƙungiyar Tuta ɗaya na Usman Ɗan Fodio.

最新バージョン 1.4 の更新情報

Last updated on 2022年08月03日

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

翻訳中...

アプリの追加情報

最終のバージョン

Tarihin Hausawa -ENGLISH/HAUSA 更新を申請する 1.4

投稿者

นลนี่่ ขี้ไม่สุด

Android 要件

Android 4.0.3+

もっと見る

Tarihin Hausawa -ENGLISH/HAUSA スクリーンショット

言語
APKPureをを購読する
最高のAndroidゲームアプリの最新リリースやニュースやガイドなどの情報にいち早くアクセスすることができます。
いいえ結構です
購読
購読完了!
APKPureの購読が完了しました。
APKPureをを購読する
最高のAndroidゲームアプリの最新リリースやニュースやガイドなどの情報にいち早くアクセスすることができます。
いいえ結構です
購読
成功!
ニュースレターを購読しました。