Use APKPure App
Get Dr Abubakar Sani B/Kudu Tafseer 2 old version APK for Android
Saurari Tafseer 나 알 - Qurani 마이 지르마 다가 Bakin 박사 아부바카르 사니 B / 쿠두
Wannan application na dauke da Tafseer Na Al-Qurani Mai Girma Daga Bakin Dr Abubakar Sani B/Kudu, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.
Bayan tafseer na Dr Abubakar Sani B/Kudu Tafseer za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
sheikh Abubakar Gumi
sheikh Abdulrazak Yahya Haifan
sheikh Bin Usman kano
sheikh Ahmad BUK
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Sheikh Abubukar Gero Tafseer mp3
SHEIKH AHMAD TIJJANI GURUNTUM
Dr Abubakar Sani B/Kudu
Adamsdut.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Last updated on Sep 27, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Dr Abubakar Sani B/Kudu Tafseer 2
1.0 by AdamsDUT
Sep 27, 2017