Use APKPure App
Get Hirar yan Aljanna by Guruntum old version APK for Android
Hirar yan Aljanna by Guruntum
Assalama alaikum warahatullah...
wannan application sadaukarwace ga dukkanin yan uwa musulmai...bayan haka wannan application b aya bukatar mutum ya kunna data nashi kawai download zakayi ka saurara
dadi da kari wannan karatu mai taken "hirar yan aljanna" malam yayi bayani sosai akan falalar aljanna da kuma irin jin dadin rayuwa na gidan yan aljannah..da fatan Allah ya sadamu da rahamarsa..ameen
sannan dukkanin wanda yakeson sauran application nawa kawai kashiga google store ka rubuta "doctorkiyawa" zaka ga dukkanin application danayi domin an fanar yan uwa musulmai...dafatan Allah yasakawa malam da alkairi....thank you
Use APKPure App
Get Hirar yan Aljanna by Guruntum old version APK for Android
Use APKPure App
Get Hirar yan Aljanna by Guruntum old version APK for Android