Use APKPure App
Get Sheik Ahmad Tijjani Yusif mp3 old version APK for Android
Sheik Ahmad Tijjani Yusif mp3
Assalama alaikum warahatullah...
wannan application sadaukarwace ga dukkanin yan uwa musulmai...bayan haka wannan application b aya bukatar mutum ya kunna data nashi kawai download zakayi ka saurara
sannan dukkanin wanda yakeson sauran application nawa kawai kashiga google store ka rubuta "doctorkiyawa" zaka ga dukkanin application danayi domin an fanar yan uwa musulmai...dafatan Allah yasakawa malam da alkairi....thank you and please do not forget and share it with your family and friend
Acikin wannan application akwai lecture da malam yayi kamar haka
1.malamai magada annabawa
2.tsoron Allah
3.Nasihar manzon Allah ta bankwana
4.duniya fure takeyi ba ta yaya
dafatan zaayi saurare lafiya.....
Last updated on Jul 28, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Sheik Ahmad Tijjani Yusif mp3
1.0 by doctor kiyawa
Jul 28, 2017