Use APKPure App
Get Sheik Ja'afar (Aure-1) old version APK for Android
Sheik Ja'afar (Aure-1) offline mp3
Manhajja domin kawo muku bayanin sheikh jafar mahmud akan tambayoyin da suka shafi aure.....bayan haka mun raba wannan manhaja zuwa part 1 &2 saboda haka muna bada shawara da idan mutum zaiji wannan appliction toh yayi download na dukkanin manhaja
Wannan application ya kunshi:
tambayoyi akan naiman aure
Da fatan zakuji dadin wannan manhajja. kada ku manta a duk lokacin da kukeso kuyi download na islamic application kawai kaLki shiga google store ki-ka rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin application da mukayi domin taimakawa yan uwa musulmai
Last updated on Jul 28, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Sheik Ja'afar (Aure-1)
1.0 by doctor kiyawa
Jul 28, 2017